#1
Yariman Hafsa.by F Idriss Bello
A 1950's Love Story
Labarin Rayuwar Yarima Idriss dan Sarkin Bauchi, tare da wata fitsararriyar yarinya me suna Hafsa.
Ku biyo domin ku ji yadda zata ƙaya
Share please.
...
#2
ƊAN AMANAby Rahma kabir
ƊAN AMANA... Labari ne a dunkule sanin sirrin warwaransa sai an shiga daga ciki.... Akwai kyayawar Hikaya.
#3
GIMBIYA HAKIMAby JameelarhSadiq
Labarine wanda ya kunshi sarauta da kuma makirci ga uwa uba soyayyar da ake tafkawa a ciki dan tasu soyayyar daban dake da ta sauran kudai ku biyoni
#4
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba n...by Aisha Isah
Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.
#6
A HAKA NIKE SONTAby JameelarhSadiq
Labarine wanda ya kunshi soyayya ban tausayi mai ƙarya zuciyar mai karatu
#7
ZUCIYAR REEMAby Safiyyah
A touching heart story. Shin me ta b'oyewa a cikin Zuciyarta, wanda ta kasa sanar da kowa hatta kuwa da mafi kusanci da ita wato mahaifiyarta?
#8
BURIN SABRIYA by HumairahMelody
labarin wata yarinyar hamshakin Mai kudi ne Wanda ake fadenshi a fadin duniya, Allah ya azurtashi da yaya biyar Sabriya itace yarsa ta fari, babban burin Sabriya shine r...
#9
DA WATA A ƘASAby Rahma kabir
Akwai son zuciya me sanya mutum a tarkon nadama, zalunci mai kunshe da keta, zawarci mai sanya kunci, mutuwa mai dauke da yankan kauna. Nadama mai sanya kukan zuci gaba...
#11
ƘAZAMIN TABOby Rahma kabir
Akwai ƙalubale me tarin yawa a cikin wannan Hikayar, bance babu soyayya ba sai dai akwai ababen ban mamaki da zasu faru, domin ya tattaru da manyan damuwa, kunci, rikici...
#13
YAN MATAN ZAMANIby JameelarhSadiq
Labarine wanda ya kunsha rayuwar da yan matan zamanin nan suke, kuma ya kunshi soyayya da ban tausayi da inda zakuji yan matan yanzun ko wace mace da kallar type din da...
#15
HANTSIby Rahma kabir
Gajeren labari ne mai cike da burgewa yana dauke da wani irin darasi, nishadi, fadakarwa. HANTSI leka gidan kowa.